Yadda motar Tanka da man fetur ta kife a Arewacin kasar (hotuna)
– A halin yanzu a kasar Najeriya, matsalan rashin man fetur yake raguwa kadan kadan a gidajen man fetur – Rahotanni na nuna cewa wanda wata motar Tanka ce dauke da man fetur wadda ta kife a daidai garin Dakatsalle dake jihar Kano a dazun nan. Bincike ya nuna cewa wanda Direban ya debo mutane […]
Читать дальше...