Gwamnatin tarayya ta rarrashi kamfanonin mai
-Minista Ngige ya roki kamfanonin mai kan korar ma’aikata -Najeriya na cikin tsaka mai wuya ta fuskar tattalin arziki -Shugaban Kungiyar PENGASSAN ya ce za su janye yaji aikin da suke yi Gwamnatin tarayya ta roki manya-manyan kamfanonin mai na kasar da cewa kar su kori ma’aikatansu, Sanata Ngige ministan kwadago ne ya yi wannan […]
Читать дальше...