Osinbajo ya bukaci yan Najeriya dasu kasance masu godiya.
Mataimakin shugaban kasar Najeriya farfesa Yemi Osinbajo yayi kira ga yan Najeriya da sauran ma’aikatan gwamnati da su cigaba da kasancewa masu godiya da Allah a kowane hali suka samu kansu. Osinbajo yayi kiran ne a ranar Lahadi 31 ga watan yulio a garin Abuja a wani taron addu’a da aka shirya a cocin Living […]
Читать дальше...