Goodluck Jonathan ya sanya baki cikin rikicin PDP
-Tsohon shugaban kasa Goodluck Jonathan yace yana bukatan yin abubuwa da dama domin sulhunta yakin dake kungiyoyin jam’iyyar PDP -Ya bayyana hakan a lokacin wani ganawa tare da mambobin BoT na jam’iyyar PDP a gidansa dake babban birnin tarayya Abuja -Jonathan ya roki mambobin jam’iyyar da su sauke makaman yakinsu domin ci gaban jam’iyyar Tsohon […]
Читать дальше...