Tsohon babban bankin Najeriya Sanusi ya soki matakan Buhari a kan tattalin arziki
Mai martaba Sarkin Kano, Muhammadu Sanusi na II ya yi suka ga yadda gwamnatin Shugaba Muhammadu Buhari ke tafiyar da tattalin arzikin Najeriya. Sarkin, wanda ke jawabi a wurin wani taron tattalin arziki a ranar Laraba a birnin Kano, ya ce idan shugaban bai yi hattara ba to gwamnatinsa za ta kasance ba ta da […]
Читать дальше...