Wasu Sojoji na sayar da makamai ga ‘yan Boko Haram
– Bincike ya nuna cewa wasu Bata-garin Sojojin suna sayar da makamai ga ‘yan ta’addan Boko Haram – Ana binciken wasu manyan Sojojin Kasar da wannan aika-aika na satar makamai, suna kuma aikawa da su ga ‘yan ta’adda – Manjo-Janar Lucky Irabor ya bada tabbacin wannan maganar, ya kuma bayyana hakan da cin amanar al’umma Bincike […]
Читать дальше...