Boko Haram: Abubuwan ban mamaki 3 da Abubakar Shekau ya fada cikin sabon sako
Shugaban kungiyar Boko Haram; Abubakar Shekau ya kuma billowa, wannan karan a cikin wani sako ta faifan kaseti a kan YouTube. Shekau ya maida martani ga sakon kasar Amurka da akayi a kwanan nan wanda Donald Trump ya lashe zabe a matsayin shugaban kasa mai jiran gado. Karanta muhimman abubuwa guda uku da ya fada […]
Читать дальше...