Abinda Soji Sunyi Da Yan Ta’addan Boko Haram A Garin Babangida
Wasu sojojin Najeriya masu kokari sun shiga yakin bindogogi da yan ta’addan Boko Haram a wani gari mai suna Babaginda a jihar Yobe a Arewa Maso Gabashin Najeriya.
Yan ta’addan Boko Haram
Bayar da rahoto wanda yan ta’addan Boko Haram sun kai hari kauyen Babangida a karamar hukumar Tarmowa a jihar Yobe a Lahadi 24, ga watan Janairu da safe.
Jaridar Daily Trust ta ruwaito wandasojin kasa masu kokari sun bi wasu yan kungiyar Boko Haram. Bayan hare haren, hukumar sojojin sun gaya ma yan jarida wanda yan ta’addan sun zo da motoci inda sun shiga garin da kafa da babura.
Wani mutum mai suna Khalil yace wanda: “Da yin sa’a, masu tsaro suka shirya na yan ta’addan. Sojin sun ci karo da yan kungiyar Boko Haram a yakin bindigogi mai karfi na sa’o’i da yawa kafin sojojin Najeriya sun tare hare haren su.
“Amma, yan ta’addan sun kashe wani dattijo a wajen sansanin shi kafin sun cinye sansanin da wutar. Wasu makwabtar sunce wanda wani dattijo yayi kokari da tsere kafin yan bindigan sun gano shi da kashe shi.”
The post Abinda Soji Sunyi Da Yan Ta’addan Boko Haram A Garin Babangida appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Read on NAIJ.COM.