Добавить новость
ru24.net
World News in Dutch
Январь
2016

Yadda Shugaba Buhari yake kare barayi a gwamnatin shi – Jam’iyyar PDP

0

Jami’yyar Peoples Democratic Party (PDP) ta zarge Shugaba Muhammadu Buhari wanda yake kare wasu masu cin hanci da rashawa da barayi a gwamnatin All Progressives Congress (APC) daga la’anta.

Shugaba Muhammadu Buhari

Wani mukaddasin Ciyaman jam’iyyar PDP ta kasa mai suna Dan Sarki Uche Secondus shine ya zarge shugaban a rahoton a jaridar Vanguard. Ya jadada wanda Shugaba Buhari yake rufe idon shi akan cin hanci da rashawar masu goyan bayan shi.

Secondus ya lalata gwamnatin tarayya saboda da kangin hannun wani jami’i mai hudda da jama’a na PDP, Oisa Metuh inda ya zo kotun a halin yanzu. Amma yace wanda jam’iyyar take so yaki da rashawar Shugaba Buhari. Amma, Secondus ya kira ga shugaban daya yi la’anta wadanda aka zargin cin hanci da rashawa a gwamnatin shi.

Yace: “Ya kamata daya kama masu cin hanci da rashawa da barayi. Bamu fada da yaki da rashawa. Amma ya kamata daya kama kowa, ko dan jam’iyyar APC ne ko dan jam’iyyar PDP ne. Dole ne shari”a kan kowa.

“Ku gano a lokaci an kawo wani jami’i mai hudda da jama’a, Cif Olisa Metuh kotu da kangi. Wannan mugu ne da ramuwa. Ya kamata yan Najeriya dasu gano abunda yake faruwa a damakaradiyya saboda Metuh shine wani jami’i mai hudda da jama’a na jam’iyyar yan adawa. A yanzu, babu yancin da yi magana.

“A yanzu muke zauna a karkashin tsoro da garin yan sanda. Iyayen mu suke zauna a karkashin tsoro. Idan sun tafi filin jirgin sama, za’a tambaye su iri-irin tambayoyi.”

The post Yadda Shugaba Buhari yake kare barayi a gwamnatin shi – Jam’iyyar PDP appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Read on NAIJ.COM.




Moscow.media
Частные объявления сегодня





Rss.plus
















Музыкальные новости




























Спорт в России и мире

Новости спорта


Новости тенниса