Tompolo yaki bayhana gaban kotu
A karo na 2 ke nan Tompolo ya bijire ma kotu kuma yaki bayyana a gaban ta.
Alkali mai shari’a Ibrahim Buba na babbar kotun Legas ya sake bada umurni a kawo shi. Lauya Festus Kayoma ya bayyana ma kotu cewa: “A yau duk eanda ake nema ya gurfana gaban EFCC banda Tompolo.”
Hukumar EFCC dai na neman Tompolo indabtake zargin shi da cin wasu kudade a lokacin gwamnatin Jonathan.Hukumar na zargin shi da aikata laifuka guda 14.
The post Tompolo yaki bayhana gaban kotu appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Read on NAIJ.COM.