Ka fara yaki da rashawa da kanka – Obasanjo na kalubale Buhari
– Cif Olusegun Obasanjo ya jadada wanda ya kamata da fara yaki da rashawa daga sama
– Cif Obasanjo ya kira ga Shugaba Muhammadu Buhari daya fara yaki da cin hanci da rashawa daga da kansa da mataimakin shi da shugaban majalisar dattawa da kakakin majalisar wakilai
– Tsohon shugaban Najeriya ya bayyana dalilin ya jefad da karbo kudin daga yan taron kasa inda shi ne shugaban Najeriya
Wani tsohon shugaban Najeriya, Cif Olusegun Obasanjo ya bayyana wanda cin hanci da rashawa wani dodo mai fitina ne. Ya kuma jadada wanda ya kamata da fara yaki da rashawa daga sama.
Cif Obasanjo ya kira ga Shugaba Muhammadu Buhari daya fara yaki da cin hanci da rashawa daga da kansa da mataimakin shi da shugaban majalisar dattawa da kakakin majalisar wakilai.
Jaridar Daily Post ta rahoto wanda wani tsohon shugaban kasa ya bayyana hakan a wani taro a jami’ar Obafemi Awolowo a garin Ile Ife a jihar Osun a Juma’a 5, ga watan Faburairu.
Inda wani tsohon shugaba yake amsawa tambayoyi daga mutane a kungiyar malaman jami’ar a taron mai suna: “Seventh Roundtable with Chief Olusegun Obasanjo, Reflections of an Elder Statesman.”
Inda an tambaya Cif Obasanjo ra’yun shi akan yaki da rashawar Shugaba Buhari, yace:
“Shugaban yayi alkawari daya fada cin hanci da rashawa. Babu shakka wanda shugaban ya nuna wanda zai fada cin hanci da rashawa. Cin hanci da rashawa, dodo mai kai daban daban ne
“Ina da imani wanda yaki da rashawa ya kamata data fara daga sama. Shine da Shugaban najeriya da mataimakin shi da shugaban majalisar dattawa da kakakin majalisar wakilai da Babban Mai Shari’ar Najeriya.”
The post Ka fara yaki da rashawa da kanka – Obasanjo na kalubale Buhari appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Read on NAIJ.COM.