Abun Mamaki: An ba Shugaba Buhari labari akan Abubakar Shekau
Shugaba Muhammadu Buhari ya bayyana wanda ya samu labari akan shugaban yan ta’addan Boko Haram mai suna Abubakar Shekau.
Shugaba Muhammadu Buhari
Shugaba Buhari ya bayyana hakan a hira da jaridar Daily Telegraph kafin ya je hutu a Juma’a 5, ga watan Faburairu.
A karshen lokaci an ji muryan Shekau shine watan Maris 7, 2015 inda yan ta’addan Boko Haram sunyi alkawri dasu bi kungiyar Islamic State a takadar murya.
Kuma kungiyar Boko Haram ta sa wani murya a watan Satumba, 2015. Amma, mutane suka tunanin wanda ba muryan Shekau ne, sai karya kawai ne.
Shugaban Najeriya a hira yace wanda: “Ina samu labarai daban daban akan Shekau. Akwai labari wanda an cire shi da canja shi daga matsayin shugaban yan ta’addan Boko Haram.
“Ina tunanin wanda Shekau yake gudu, domin tsakanin kananin hukumomin 14 wadanda yan kungiyar Boko Haram sun kama, a yanzu basu kama kowane karamar hukumar. Suke warwatse acikin dajin Sambisa. Suke kai hari a garuruwa karamin da cocin da masallaci da kasuwa inda suke kai hari da makamai da bam.”
The post Abun Mamaki: An ba Shugaba Buhari labari akan Abubakar Shekau appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Read on NAIJ.COM.