Добавить новость
ru24.net
World News in Dutch
Февраль
2016

Zan cigaba da zama kan mulki – Mugabe

0

Shugaban kasar Zimbabwe mai suna Robert Mugabe ya bayyana cewa ba zaya sauka daga mulki ba har sai ya mutu.

Wani shugaban kasar Zimbabwe mai suna Robert Mugabe

Shugaban kasar wanda a ranar Lahadi zaya cika shekara 92 ya bayyana cewa babu inda zaya je. Straight Times ta ruwaito. Tun 1980 yake shugabany kasar, jami’ar  na cikin rudani a yanzu akan cewa wanene zaya jagoranci kasar.

A taron daya wuce, Sakataren Majalisar Dinkin Duniya ya shawsrci shugabannin Afirika dasu ba matasa dama domin su shugabanci kasashen su.  Amma Robert Mugabe daya zo magana sai shi yana nan har sai ya mutu.

The post Zan cigaba da zama kan mulki – Mugabe appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Read on NAIJ.COM.




Moscow.media
Частные объявления сегодня





Rss.plus
















Музыкальные новости




























Спорт в России и мире

Новости спорта


Новости тенниса