Добавить новость
ru24.net
World News in Dutch
Март
2016

Abun mai ba tausayi: Fulani makiyaya sun kai hari kuma, mutane 40 sun rasu

0

– Bayar da rahoto wanda wasu Fulani makiyaya sun kai hari a jihar Benue inda mutane sama da 40 sun mutu bayan hare haren

– An rahoto wanda wasu Fulani makiyaya sun kai farma a kauyuka guda tara

– An kona gidaje da yawa inda an hallaka abincin gona da kuma yan garuruwa sun bayyana wanda wasu mutane suke bacewa

Rahotanni na nuna cewa wanda an kashe mutane 40, inda Fulani makiyaya sun kai hari a jihar Benue a ranar Alhamis 3, ga watan Maris.

KU KARANTA KUMA:

Wani Fulani mai bindiga

Jaridar Breaking Times ta rahoto wanda Fulani makiyaya sun kai farma kauyuka guda 9 a wani garin tsohon gwamnan jihar Benue mai suna, Gabreil Suswam. An ruwaito wanda an kona gidaje da yawa, inda mutane sun samu raunata.

Kuma, an rahoto wanda mutane da yawa suka bacewa, inda yan garuruwa da yawa sun tsere.

Wani hare haren Fulani makiyaya kwanan nan, take ficewa bayan kwanaki 10, wanda masu shanu sun mamaye a unguwar Ukemberagya, wanda yana da mutane da yawa a karamar hukumar Logo, inda sun kashe mutum guda daya.

Matsalan ta faru, inda an wai wanda Fulani makiyaya sun yi kiwo dabbobin su akan filin gidan Mista Orvesen daga unguwar Tswarev a jihar Benue a Alhamis 3, ga watan Maris.

The post Abun mai ba tausayi: Fulani makiyaya sun kai hari kuma, mutane 40 sun rasu appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Read on NAIJ.COM.




Moscow.media
Частные объявления сегодня





Rss.plus
















Музыкальные новости




























Спорт в России и мире

Новости спорта


Новости тенниса