Hotunan Makiyaya akan titin Legas
– Hotu wasu makiyaya akan titin Legas ya jawo tsokaci.
– Wasu sunyi Allah wadai da hakan
– An nemi a kawo tsari
Hotunan makiya akan tititn Legas
Hotunan da suka bazu sun nuna yadda wasu makiyaya da dabbobin su suke tafiya a hanyar Legas.
KU KARANTA: Rikicin majalisar Jihar Kogi
Ganin makiyaya akan titin Legas ya jawo tsokaci mai yawa. Makiyayan wadanda suke tare da dabbobi masu yawa akan wani babban titi na Legas ya jawo tsokaci daga mutane masu yawa inda wasu ke ganin cewa bai kamata a kyale su suna tare hanya ba.
KU KARANTA: Yan fashi sun farma Yar Jarida
Wasu na ganin cewa ya kamata a ware masu wuraren daya kamata su ringa kiwon dabbobin su ba wai kawai ko ina suka ga dama su tafi da dabbobi koda zasu kuntata ma wasu.
The post Hotunan Makiyaya akan titin Legas appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Read on NAIJ.COM.