SABO: Buhari ya amince da nadin abokin Rotimi Amaechi kamar yadda Daraktar Janar NIMASA
An amince da nadin wani dan takarar jam’iyyar All Progressives Congress (APC) a zaben gwamnan jihar Rivers a 2015 da kuma abokin Rotimi Amaechi, mai suna Daktar Dakuku Peterside kamar yadda Daraktar Janar NIMASA. Kungiyar NIMASA ne Nigerian Maritime Administration and Safety Agency.
KU KARANTA KUMA: APC sunyi wani babbar zargin da Gwamna Wike
Dakuku Peterside, wani dan takarar jam’iyyar APC a zaben gwamnan jihar Rivers a 2015
Jaridar Daily Post ta ruwaito wanda nadin Dakta Peterside, nan da nan ne. Wata Daraktar jami’i mai hudda da jama’a a ma’aikatar Sufuru, mai suna Yetunde Sonaike ta sanda da nadin.
Wani dan takarar jam’iyyar APC, wani Dakta ne a aikin manajin ilimin kimiyya daga Jami’ar Fatwakal a jihar Rivers. Kuma yana da digiri mai suna MBA. Ya samu digiri mai suna BSc a Medical Laboratory Science daga wani jami’ar jihar Rivers na ilimin kimiyya da fasaha.
Idan baza ku manta ba, Dakta Peterside, wani abokin wani tsohon gwamnan jihar Rivers Rotimi Amaechi ne. Shine ya kai Gwamna Nyesom Wike na jihar Rivers kotun Afil akan zaben gwamnan Rivers, inda ya lashe karar shi. Amma, ya rasa karar shi a kotun Koli, inda Gwamna ya kai Dakta Peterside kotu.
Amma, a yanzu, wani dan takarar jam’iyyar APC ta manta da kara shi.
The post SABO: Buhari ya amince da nadin abokin Rotimi Amaechi kamar yadda Daraktar Janar NIMASA appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Read on NAIJ.COM.