Добавить новость
ru24.net
World News in Dutch
Март
2016

Jam’iyyar APC sunyi wani babbar zargin saboda mutuwar yan jam’iyyar APC sama da 30

0

– Jam’iyyar All Progressives Congress (APC) ta kawo wani babbar zargin da Gwaman Nyesom Wike na jihar Rivers inda take cewa wanda ya kamata dauki gwamnan na kashe kashe a jihar Rivers

– Wani jigon jam’iyyar APC mai suna Segun Oni ya bayyana wanda a makonni biyu da suka wuce, yan jam’iyyar APC sama da 30 sun rasa rayuwar su a sassa dabam dabam a jihar Rivers

– Gwamna Wike ya gargadi akan ana yi siyasa da tsaron jihar Rivers

Wata jam’iyya mai suna jam’iyyar All Progressives Congress (APC) ta yi wani babbar zarginda Gwamna Nyesom Wike na jihar Rivers.

Gwamnan jihar Rivers mai suna Barista Nyesom Wike

Jam’iyyar APC ta bukaci wanda yan jam’iyyar APC, wadanda an kashe kafin zabebukkan na majalisar taron kasa da majalisar taron jihar Rivers, wanda za’a yi a Asabar 19, ga watan Maris, yana kan siyasa.

KU KARANTA KUMA:

Jaridar Daily Trust ta ruwaito wanda, wani mukaddashin Ciyaman jam’iyyar APC ta kasa, mai suna Injiniya Segun Olusegun Oni, wanda ya maganta ga yan jarida a jiya, Laraba 9, ga watan Maris a hedikwatar kasa na jam’iyyar APC a Abuja.

Injiniya Segun Oni, wani mukaddashin Shugaban kasa na jam’iyyar All Progressives Congress (APC)

The post Jam’iyyar APC sunyi wani babbar zargin saboda mutuwar yan jam’iyyar APC sama da 30 appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Read on NAIJ.COM.




Moscow.media
Частные объявления сегодня





Rss.plus
















Музыкальные новости




























Спорт в России и мире

Новости спорта


Новости тенниса