An aika wasu hotunan Gwamna Yahaya Bello na mutum kansa akan yanar gizo
Gwamna Yahaya Bello na jihar Kogi, akwai hotunan shi a yanar gizo, saboda wata mamar mai ba taimako ga gwamnan mai suna, Petra Akinti Onyegbule, ta raba wasu hotunan gwamnan jihar Kogi, kwanan nan, inda wani gwaman yake tuki kansa.
Gwamna Yahaya Bello, shine dan takadar jam’iyyar All Progressives Congress (APC), wanda jam’iyyar APC, sun zaba da canza wani tsohon dan takarar APC, Dan Sarki Abubakar Audu, inda Audu ya mutu kafin an gama zaben gwamnan jihar Kogi a badi.
Wani gwamnan jihar Kogi inda yake tuki kansa
Wata mata, ta bayyana wanda, wani gwamnan, wani irin mutum ne. Tace wanda, shine yake tuki kansa.
Wani gwamnan jihar Kogi mai suna Yahaya Bello
KU KARANTA KUMA: Kamfanin Man Najeriya ta kulle a Najeriya
Petra Akinti Onyegbule inda ta aika wasu hoytunan Gwamna Yahaya Bello, tace wanda, “idan kuke gano wani shugaban kasar Amurka yake kawo jakar shi, zamu dauki hotunan shi. Amma a kasar Najeriya, muke cewa, wanda babu wanda kamar dan siyasa, zai yi wannan. Amma, inda na gano gwamna nawa yake yi hakan, ina farin ciki.
Gwamnan jihar Kogi da masu tsaro wadanda suke yi kula ga gwamnan
“Gwamnan mu a jihar Kogi, bai gano kansa kamar yadda shugaban. Amma, yake gano kansa kamar yadda, wani mutum wanda, amanar yan jihar Kogi, yana kan hannun shi. Gwamna Yahaya Bello, wani mutum mai kyau da musamman irin ne.”
The post An aika wasu hotunan Gwamna Yahaya Bello na mutum kansa akan yanar gizo appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Read on NAIJ.COM.