Ku bari yancin kan Biafra da goyan bayan Shugaba Buhari – Cif Dike
– Cif Jones Dike ya shawarci ma mutane daga Kudu Maso Gabashin Najeriya dasu fara yaki da cin hanci da rashawa
– Wani dan Inyamirai yace wanda kokarin Shugaba Muhammadu Buhari daya karshen cin hanci da rashawa, abun mai kyau ne
– Ya kuma ya gaya ma masu zanga zangar Biafra dasu sauke tunanin su na yancin kan Biafra, da goyan bayan Shugaba Buhari
KU KARANTA KUMA: Mutum daya fara zanga zangar Biafra da Kanu ya kuka
Masu zanga zangar Biafra
Cif Jones Dike, wani shugaban kungiyar Buhari Solidarity Front Nationwide (BSFN) ya shawarci ma yan Kudu Maso Gabashin Najeriya da bari zanga zangar na yancin kan jamhuriyyar kasar Biafra. Ya gaya ma su, dasu goyan bayan Shugaba Muhammaadu Buhari akan yaki da cin hanci da rashawar shugaban kasan.
Jaridar Leadership na ruwaito wanda, wani shugaban kungiyar BSFN, ya bayyana hakan a wani taro a jihar Imo. Wata kungiya ta bayyana wanda dalilin taron a jihar Imo, yana kan da fahimta goyan bayan gwamnatin Shugaba Buhari da karshen cin hanci da rashawa.
Dike, ya gaya ma yan jihar Imo a kananin hukumomin 27 a jihar da fuskanci rashin da’a da cin hanci da rashawa, kamar yadda, Shugaban Najeriya yake fuskanci su biyu.
The post Ku bari yancin kan Biafra da goyan bayan Shugaba Buhari – Cif Dike appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Read on NAIJ.COM.