Zamu habbaka sutura irin ta Najeriya – Saraki
– Shugaban Majalisar Dattawa ya sha alwashin taimaka ma suturar ta yan Najeriya ta cigaba
– Ya karbi bakuncin Adic designs
– Ya samu kyautar suturar gargajiya
A kokarin da yake wajen tabbatar da habbaka sutura wadanda ake hadawa daga Najeriya, shugaban majalisar Dattawa, Bukola Saraki, ya karbi bakuncin Adic designs, wani kamfani mai hada kayen gargajiya na Najeriya, a majalisa inda yayi kira ga yan Najeriya su dage da sanya kayan gida domin habbaka tattalin arziki.
KU KARANTA: An dakatar da karar Bukola Saraki |
Shugaban majalisar, Bukola Saraki, kuma ya bayyana cewa habbaka irin wadannan kayan zaya taimaka wajen kawo ma Najeriya kimanin Dala Biliyan 2 kamar yadda suka rika kawowa a 1980.
KU KARANTA: Kotun CCT ta daga shari’ar Saraki |
Shugaban majalisar kuma ya sanya wata hula wadda aka bashi inda yake duba ta.
Hoyuna.
The post Zamu habbaka sutura irin ta Najeriya – Saraki appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Read on NAIJ.COM.