Hotuna: An kashe mutane fiya da 500 a kisan kare dangin Agatu – David Mark
– Wani tsohon shugaban majalisar dattawan Najeriya a tenuwar sau biyu ya bayyana kan bugan shi bayan ya ziyarci karamar hukumar Agatu a jihar Benue
– Yace wanda yake girigiza saboda kisan kare dangi Agatu da kuma abun mamaki ne yadda an hallaka wani gari
– Mutane sama da 500 sun mutu a yaki tsakanin kabilar Fulani da kabilar Agatu
Wani tsohon shugaba majalisar dattawa daga jihar Benue da kuma Sanata, wanda ya lashe zaben shi a makonni biyu da suka wuce, mai suna David Mark, ya tsere daga mutuwa, inda ya ziyarci karamar hukumar Agatu a Juma’a 11, ga watan Maris.
READ ALSO: Ofishin Babban Bankin Najeriya ta kone a Calabar
Wani Sanata daga jihar Benue, wanda ya je da duba yadda an hallaka ani karamar hukumar Agatu, yace: “Ina gigice. Ban sani yadda zan bayyana kan yadda an hallaka abubuwa a yau a Agatu. Wannan, abun mamaki ne. Wannan, babba misali ne. Ba kome, yake bayyana kan hallakan. A yanzu,zciyar na, yake yi jini.
“Ba abun kamar harkokin zaman na jama’a ko harkokin tattalin arziki. An cinye makarantun faramare da makarantun sakandare, da Asibitoci dukka da kuma, gidan yan sanda a garin da wutar.”
Amma, a yanzu, ba’a kama wani kabila kan kisan kare dangin Agatu ba.
Wani tsohon shugaban majalisar dattawan Najeriya da kuma Sanata daga jihar Benue, David Mark, inda ya kai wasu mutane da duba yadda an hallaka wasu unguwanni a jihar Benue
wani motar wanda Fulani makiyaya sun kone da wutar
Sanata David Mark yana tsakanin muatne a lokaci wani sanata ya ziyarci wasu unguwanni wadanda an kai farma akan su
The post Hotuna: An kashe mutane fiya da 500 a kisan kare dangin Agatu – David Mark appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Read on NAIJ.COM.