Добавить новость
ru24.net
World News in Dutch
Март
2016

Osinbajo ya fasa tafiya India

0

– Mataimakin shugaban kasa, Farfesa Osinbajo ya fasa tafiya India

– A lokacin karshe ne ya fasa tafiyar

– Tafiyar shi taci karo da tafiyar shugaba Buhari, shari’ar Bukola Saraki

Yemi Osinbajo, mataimakin shugabn kasa

 

Mataimakin shugaban kasa, Farfesa Osinbajo ya fasa tafi kasar India saboda wasu kura kurai da aka samu daga masu kula da tafiyar shugaban kasa. Wannan ya far ne saboda shugaban kasa Buhari za yayi tafiya zuwa kasar Equatorial Guinea a gobe, idan mataimakin shugaban kasa yayi tafiya, ragamar kasar zata koma karkashin shugaban majalisar Dattawa, Bukola Saraki, wanda ba’a son hakan ta faru saboda shi yana fuskantar kotun CCT a yanzu.

KU KARANTA: 

An riga ya an shirya tafiyar mataimakin shugaban kasar tare da Ministoci 2 da kuma sauran mutane 25. Wata majiya daga fadar shugaban kasa ta bayyana cewa an riga ya an kashe kimanin Dala 250,000 saboda an kama Hotel da kuma motocin zirga zirga.

KU KARANTA: 

Idan ya zama cewa shugaban kasa da mataimakin shi basu a kasa, to ragamar kasa zata koma hannun Bukola Saraki wanda ba’a san hakan domin shi yana fuskantar kotu a yanzu.

” Mai kula da tafiye tafiyen shugaban kasa, da hukumar kula da tafiye tafiyen shugaban kasa sun nuna rashin sanin aikin su domin haka bai kamata ace ta faru ba, wanda hakan ya janyo ma Najeriya asarar kudade, inji wata majaiya.

KU KARANTA: 

Ana zargin LAwal Abdullahi Kazaure tare da Abba Kyari a matsayin cewa basu san aikin su ba domin bai kamata ace haka ta faru ba.

The post Osinbajo ya fasa tafiya India appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Read on NAIJ.COM.




Moscow.media
Частные объявления сегодня





Rss.plus
















Музыкальные новости




























Спорт в России и мире

Новости спорта


Новости тенниса