Tsoro: Mutane 5 da shugaban APC sun mutu kamar yadda Fulani makiyaya sun kai hari
– Fulani makiyaya sun kai hari a karamar hukumar Tarkaa a jihar Benue
– Wani shugaban jam’iyyar All Progressives Congress (APC) ta kungiyar matasa a unguwar Tarkaa, yana tsakanin mutane shida wadanda sun rasu
– Wani Ciyaman karamar hukumar Tarkaa ya yi gudun hijira, sauran kadan ana so kashe Ciyaman din a hare haren
KU KARANTA KUMA: An fitad da yan Najeriya 172 daga Libya
Wata Ciyaman karamar hukumar Tarkaa a jihar Benue mai suna Misis Phoebe Akoom, ta tsere daga hare haren a jihar, inda Fulani makiyaya sun hai hari a karamar hukumar a jiya, Asabar 12, ga watan Maris.
wani Fulani mai bindiga
Bayar da rahoto wanda, wasu Fulani makiyaya, kamar mutane 50 ne. An rahoto kuma wanda, sun zo da iri-irin bindigogi da makamai, inda sun kashe mutane shida. Rahotu sun bayyana wanda, wata Ciyaman take je unguwar Tse-Damkor, Mbaayo, tsakanin karamar hukumar Tarkaa, inda wani abun mai ba tausayi ta auku.
Jaridar Breaking Times na rahoto wanda, Misis Akoom, tane matar wani mai mutuwar da kuma dan uwar karamin na wani sanata mai suna George Akume, wanda yake wakiltar sashen Arewa Maso Yamma ta jihar Benue a majalisar dattawa. Kafin masu farma sun kai hari a Misis Akoom, masu tsaro sun bar da ta.
Wata Ciyaman, ta bayyana wanda an samu gawawarki guda biyu, inda wani tawagar sun tafi da samu sauran gawawarki. Wani hare haren take aukuwa, ranar guda daya, bayan wadanda aka zargin Fulani makiyaya, sun kai farma a motocin tsohon shugaban majalisar dattawa, Sanata David Mark a karamar hukumar Agatu a Juma’a 11, ga watan Maris a jihar Benue kuma.
Wani Kwamishinan hukumar yan sanda ta jihar Benue, mai suna Dibal Yakadi, ya tabbarta hakan. Amma, yace wanda, yake jira da sauran bayanai.
Idan baza ku manta ba, Sanata Akume, shine gwamnan jihar Benue daga 1999 zuwa 2007.
The post Tsoro: Mutane 5 da shugaban APC sun mutu kamar yadda Fulani makiyaya sun kai hari appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Read on NAIJ.COM.