Ku karanta abinda ya faru da yan Najeriya 172 a kasar Libya
– An kama yan Najeriya 172, wadanda suke so tafiya nahiyar Turai saboda kasar Libya
– Masu yawacin tsakanin yan Najeriyan suna cikin tsare cibiyoyi a kasar Libya
– Hukumomin kasar Libya sun tura su zuwa kasar Najeriya
An fitad da yan Najeriya 172, daga kasar Libya. Mutanen Najeriya masu tafiya, suke so tafi nahiyar Turai ta kasar Libya. An koma su zuwa kasar Najeriya.
KU KARANTA KUMA: David Mark ya girgiza kan kisan kare dangin Agatu
Jaridar Daily Post ta ruwaito wanda, wani kungiyar International Organisation for Migration (IOM), ta bayyana wanda, wasu baki, wadanda akwai mata guda shida tsakanin su, suka tafi nahiyar Turai, kafin gwamnatin kasar Libya, ta kama su gaba daya.
Wani mutum wanda yake kuka yana tsakanin yan Najeriya 172, wadanda kasar Libya sun fitad da su
Amma, kungiyar IOM sunce wanda, wasu baki, sun samu albarka, domin hukumar kasar Libya ta sa yan Najeriya 172 acikin tsare cibiyoyi, inda sauran yan Najeriya sun rasa rayuwar su acikin teku mai suna Meditarranean.
Bayar da rahoto wanda, baki kamar guda 97, sun mutu a bana, inda suka so tafi kasar Italy daga kasar Libya. Kuma, an bayyana wanda an duba zaman lafiyar kwakwalwar yan Najeriya da zaman lafiyar zuciyar su.
Wani fitarwar yan Najeriyan, yana kan hadin gwiwa, tsakanin hukumomin Najeriya da Libya da ofishin jakadacin Najeriya a Tripoli, wani babbar birinin kasar Libya da ofishin kungiyar IOM a kasar Najeriya.
The post Ku karanta abinda ya faru da yan Najeriya 172 a kasar Libya appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Read on NAIJ.COM.