Shugaba Buhari yi jawabi ga shugabannin APC, na bayyana kan tafiyar shi (Hotuna)
– Shugaban kasar Najeriya Muhammadu Buhari yi jawabi ga shugabannin jam’iyyar All Progressives Congress a lokacin ganawan National Executive Committee (NEC)
– Shugaban Najeriya ya bayyana yanke shawara shi akan harkokin tsaro da tafiyar shi da iri-abubuwa
Shugaba Muhammadu Buhari yi jawaba ga wasu manyan yan jam’iyyar All Progressives Congress (APC) a taron National Executive Committee na jam’iyyar APC.
Shugaban kasar Najeriya, ya kira gay an siyasa dasu ci gaba da yi hadayu, kamar yadda gwamnatin shi, zasu gyra tattalin arzikin Najeriya, wanda ya koma bayan. Shugaba Buhari ya kuma bayyana wanda yake da ilimi wanda yan Najeriya, suke so abubuwamasu kyau daga shi, musamman daya cire yan Najeriya daga koman bayan tattalin arziki.
Shugaba Buhari inda yake maganta, yace wanda, a tsakanin jihohin guda 36 a Najeriya, jihohin guda 27, basu da karfi da biyar albashin ma’aikata a jihohin su ba.
KU KARANTA KUMA: APC ta shiga matsala kan dan takarar zaben shugaban 2019
Ga hotunan a ganawan Shugaba Buhari da Ciyaman jam’iyyar APC ta kasa da sauran shugabannin jam’iyyar APC a kasa:
Shugaba Muhammadu Buhari yake tattauna da wani Ciyaman jam’iyyar All Progressives Congress (APC) ta kasa mai suna Cif John Odigie-Oyegun a lokacin ganawan a Abuja, wani babbar birnin kasar Najeriya
Shugaba Muhammadu Buhari yake kalo, inda Cif John Odigie-Oyegun yake bayyana dalilin ganawan. Akwai mataimakin shugaban Najeriya mai suna Farfesa Yemi Osinbajo da wani manyan jam’iyyar APC
Shugaba Muhammadu Buhari da asu shugabannin jam’iyyar APC
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari yake dariya da shugabannin jam’iyyar APC
The post Shugaba Buhari yi jawabi ga shugabannin APC, na bayyana kan tafiyar shi (Hotuna) appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Read on NAIJ.COM.