Добавить новость
ru24.net
World News in Dutch
Март
2016

Tsohon mataimakin shugaban majalisar dattawa bayyana dalilin Jonathan rasa zaben 2015

0

– Wani tsohon mataimakin shugaban majalisar dattawa, Alhaji Ibrahim Mantu ya maganta wanda yan Najeriya sun gaji da jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP)

– Kuma Alhaji Mantu ya bayyana wanda ya gano wanda wani tsohon shugaba Najeriya mai suna Dakta Goodluck Jomathan zai rasa a zaben shugaban 2015

Wani tsohon shugaban Najeriya Dakta Goodluck Jonathan

Sanata Ibrahim Mantu, wani tsohon mataimakin shugaban majalisar dattawan Najeriya, ya bayyana dalilin bayan rashin cin nasarar jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP) a zaben shugaban Najeriya a shekara da ya wuce. A hira da jaridar Premium Times, Mantu ya nemi wanda yan Najerya sun gaji da jam’iyyar PDP bayan wata jam’iyya ta ci gaba mulkin Najeriya na shekaru 16, inda yan Najeriya, suke so sabon gwamnati.

KU KARANTA KUMA:

Inda aka tambaye shi wani abun jam’iyyar All Progressives Congress (APC), yi wanda jam’iyyar PDP bata yi ba, yace: “Mutane sun gaji da jam’iyyar PDP. Jam’iyyar PDP ta gaji. Bai sauki ba a kasar Najeriya, idan wata jam’iyya take yi mulki na shekaru 16.

“A lokacin, jam’iyyar PDP take yi kamar ta sha barasa, da kuma take bugu da mulki. Mun aka rasa hanyarmu. Ba ruwan mu da yan Najeriya. A zaben shugaban, jam’iyyar APC ta lashe da kuri’ur yan jam’iyyar PDP wadanda suka fushi da jam’iyyar PDP.”

Wani tsohon shugaban majalisar dattawa kuma yace wanda wani tsohon shugaban Najeriya, Dakta Goodluck Jonathan, yake da ilimi wanda ai rasa a zaben. Domin haka, bai yi karfin shi dukka inda yake yakuwar neman zaben kafin zaben shugaban.

Alhaji Ibrahim Mantu

The post Tsohon mataimakin shugaban majalisar dattawa bayyana dalilin Jonathan rasa zaben 2015 appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Read on NAIJ.COM.




Moscow.media
Частные объявления сегодня





Rss.plus
















Музыкальные новости




























Спорт в России и мире

Новости спорта


Новости тенниса