Wasu yan Najeriya suke so rufen majalisar dattawan Najeriya
– Wasu mutanen Najeriya suke gaji da yan sanatocin Najeriya kuna suke fushi da su
– An rahoto wanda wasu al’ummar Najeriya sun soma kira da a rufe majalisar dattawan Najeriya
– Tun yanzu babu tattaunawa mai amfani akan kasafin kudin 2016
Jaridar Rariya ta ruwaito wanda, an fara samun ra’ayoyi da dama na jama’ar kasar nan akan rufe majalisar dattawa domin suna ganin cewa yan majalisar dattawan Najeriya sun dade suna kawo cikas ga ci gaban kasar nan.
KU KARANTA KUMA: Abunda ya faruwa da saya motoci masu tsada – Yan majalisa
Akan shafin Facebook ne wani dan Najeriya mai suna Alhasan Yusuf Argungu yace wanda, nima dai kam da anyi danaji nafi kowa jin dadi. Allah yanuna mana wannan rana amin.me ye amfaninsu harma na yanzun,me ye sukeyi ne sai kawo tar naki akan cigaban da pmb ke son yiwa kasarnan.
Gidan majalisar dattawan Najeriya
Kuma Jafar Ibrahim Commando ya rubuto wanda, anayi munajin dadi, duk abinda yan majalisar dattawa sunkayima buhari sunyi daidai, kuma gwai! Shiyaba talakkawa kwarin guiwa akan ayi APC sak! Kar ayi zabe akan chanchanta abi party. Toh yanzu yafara ganin illar sak! Kuma wadannan kawuna ne, jakkai suna baya.
Wasu daga cikin jama’ar sun nuna ra’ayoyin su akan cewa babu wani abu da yan majalisar dattawan suke, illa kashe kudin talakawa. Sannan kuma su ne makasudin wahalar da talakawa suke yi, domin ba su baiwa shugaban kasa Muhammadu Buhari hadin kai.
Sannan kuma, wani mutum mai suna Sufyanu M Lawal yace wanda, ni gaskia ban goyi bayan arrushesssu ba saboda sunada anfani akasa, da suka hana. Akara kudin wutar lantarki waye yayi magana kamatta yayi azakulo bata. Guurbii daga ckn su amayesu da kyakkyawa yafi ayi uwa kwance diya kwance
Wasu sun bada misali da kasar Senegal da suka rushe majalisar dattawa domin rashin kudi. Masu karatu ko mene ne ra’ayinku game da wannan kira da wasu ‘yan Najeriya suka yi?
The post Wasu yan Najeriya suke so rufen majalisar dattawan Najeriya appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Read on NAIJ.COM.