Добавить новость
ru24.net
World News in Dutch
Апрель
2016

Falana zaya kai karar Fulani makiyaya kotun duniya

0

– Fitaccen Lauya kuma dan gwagwarmaya, Femi Falana ya bayyana cewa zaya kar Fulani makiyaya kara kotun duniya

– Falana kuma yayi kira ga gwamnati data magance kashe-kashen dake aukuwa a Najeriya

Femi Falana

Sakamakon kashe-kashe dake ta aukuwa inda ake zargin cewa Fulani ke aikata haka, Fitaccen Lauya kuma dan gwagwarmaya Femi Falana ya bayyana cewa zaka kai karar Fulani makiyaya kara a kotun duniya guda 2.

KU KARANTA: 

Ya bayyana cewa yana shirin kaisu kara ne a kotun duniya dake a Hague, sannan kuma ya kai su kara a kotun kungiyar hadin kan kasashen Yammacin Afirka (ECOWAS)

Falana kuma yayi kira ga gwamnatin tarayya data aika jami’na tsaro sosai a wuraren da ake rikicin kafin abun ya ksazance ya zama wani fada game gari.

Yana magantawa ne da shugabannin kabilar Jukun inda suka kawo mashi takardu masu sunayen mutane 1000 wadanda suka bayyana cewa ” Fulani ne suka kashe su”  a kasar Jukun a cikin shekaru 4.

Inda Falana yake maganatawa ” Falana ya bayyana cewa akwai alamu cewa mutanen Arewa ta tsakiya suna fuskantar matsi sosai inda kulluma ana cikin zaman dar-dar. Makiyaya na zuwa suna kashe mutane, suna yima mata fyade suna aikata abunda suka ga dama dan kawai suna so dabbobin su suyi kiwo akan kasar mutane.

Inda yake maganatawa, shugaban kungiyar Jukun, Mista Benjamin Bako yayi Allah wadai da yadda shugaban kasa Muhammadu Buhari yayi kokin kula akan yadda Fulani makiyaya suke aikata abubuwan da sukla gama dama, duk da cewa yan jarida suna kai labarin ko ina. Sannan kuma ya nuna bacin ran shi akan rikice-rikicen dake aukuwa a kudancin jihar Taraba.

The post Falana zaya kai karar Fulani makiyaya kotun duniya appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Read on NAIJ.COM.




Moscow.media
Частные объявления сегодня





Rss.plus
















Музыкальные новости




























Спорт в России и мире

Новости спорта


Новости тенниса