Добавить новость
ru24.net
World News in Dutch
Апрель
2016

Amurka zata sanya hoton bakar fata akan kudin ta

0

– Harriet Tubman itace mutum ta farko yan asalin Afirika wadda za’a sanya kan kudin kasar Amurka

– Za’a canza hotonshugaban kasa Andrew Jackson inda za’a maye shi da nata

Fitacciyar jar gwagwarmaya Harriet Tubman (1820-1913)

Harriet Tubma itace mutum da farko yar asalin Afirika wanda za’a fara sanyawa akan kudin kasar Amurka. Kuma itace mace ta farko wadda za’a sanya kan kudin a sama da shekarau 100 da suka wuce. Jacob Lew, Sakataren maji na kudi ya bayyana wannan matakin data dauka.

KU KARANTA: 

Yace ” Zamu sanya hoton mace akan kudin mu Dala 20. Za kuma mu yanke hukunci akan Naira 5, 10 nan bada jimawa ba. Mun yanke hukuncin sanya hoton nata domin ta kara fiddo ta labarin da mazaje da mataye suka bada wajan taimakama Damakaradiyyar da muke mora.

Hana da shekaru 4 suma Dala 5 da Dala 10 ta Amurka zamu sake masu fasali. Zamu sanya hotunan fitattun mutane kamar wadanda sukma bada gudunmuwa wajen zancen Martin Luther King karamin akan maganar shi ta ” Nayi Mafarki”

Harriet Tubman dai an haife tane baiwa ne a Amurka. Inda daga nan ta tsere daga bauta inda tayi ta kokarin kubutar da yan uwan ta da kuma abokanen ta sama da 70.

Tayi fice wajen kokarin anso ma mutane da yancin su a kasar ta Amurka. Sannan kuma tayi amfani da kungiyar ta inda ta hada mafaka ta bayi. A lokacin data mutu a 1913, ta zama wata fitacciyar jigo wajen kokarin amso mutane yancin su.

The post Amurka zata sanya hoton bakar fata akan kudin ta appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Read on NAIJ.COM.




Moscow.media
Частные объявления сегодня





Rss.plus
















Музыкальные новости




























Спорт в России и мире

Новости спорта


Новости тенниса