Labari mai kyau: Soji sun kama makamai da kungiyar ISIS aikowa Boko Haram (hotuna)
– Da wuri ne mun rahoto wanda matan kunar bakin wake guda biyu sun kai hari akan sansanin yan gudun hijira a garin Banki dake jihar Borno a Najeriya
– Dakarun sojojin Najeriya sun kama makamai wanda kungiyar ISIS suke so kawo acikin saboda magoya bayansu
Kasar Chadi ta kama wasu makamai da kungiyar ISIS dake kasar Libya ta aikowa da Boko Haram dake Lardin Chadi.
Wasu sojoji daga kasar Chadi da makamai da sun kama
KU KARANTA KUMA: Matan kunar bakin wake sun kashe mutane da yawa
An ruwaito wanda soji sun Akama makaman ne makonni biyu da suka gabata.
Birgediya Janar Donald Bolduc, wanda shine kwamandan sojojin Amurka na musamman dake yankin Afrika, shi ya bayyana hakan a birnin Ndajamena a yau, a yayin da Jakadiyar Amurka a Majalisar Dinkin Duniya, Samantha Power ta kawo ziyara kasar.
Wasu yan kungiyar Boko Haram, inda suka yi jawabi wanda suke goyi bayan kungiyar ISIS akan ta’addancinsu
Inda wasu mutane suka amsawa kan wani labari mai kyau akan karshen ta’addanci a Arewa maso gabashin Najeriya, na farko, Danladi Ahmed yace wanda, Alhamdullahi yan uwa mukarahimmatu da addu o indamukeyi duwadandasukeda hanu akai allah kakarereyasu albarkachin annabi da kura ani ameen
Kuma, Muhammad Rabiu Chikaji ya rubuto cewa, karku rainawa mutane hankali ita kadar chadi tana daga chinkin munafu ka
Amma, Ibrahim Habibu yace wanda, karyar banza mayaudara kawai Yahudawa dai Manyan Kafiran duniya sunturo makamai Kuma allah ya tona masu asiri an kamasu kosu IS din da ake maganar sunturo makaman ankamasu suwa ke basu makaman dasuke yakar bayin allah dasu iyayan gidan sune kowa yasan wnn dan haka mutane kasar nan. Walahi mudaina Yaudarar kanmu wai wasu mutane na yakarmu Turawane kafurai sukesa wasu musulman riga suna kashe bayin allah musulmai dan wata manufa tasu allah yashiga tsakanin nagari damugu ameen
The post Labari mai kyau: Soji sun kama makamai da kungiyar ISIS aikowa Boko Haram (hotuna) appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Read on NAIJ.COM.