Tona asiri: Yadda Shugaban Boko Haram ba taimoko ga Shugaban kungiyar yan Shia
-Hukumar Shari’a akan binciken matsalan tsakanin hukumar sojoji da kungiyar yan Shia ta bayyana abun mamaki akan kungiyar Shia a kasar Najeriya
– Wata kwamishin Shari’a ta maganta wanda yan kungiyar Shia suna da tarzomai sosai fiye da yan ta’addan Boko Haram
– A shekara da ya wuce ne wani babbar rikici ta auku tsakanin wasu soji da yan Shia a garin Zariya
Wani babbar sakataren jama’ar majalisar masu Shari’a ta kasar Najeriya mai suna Malam Nafiu Baba Ahmed yake cewa wanda kungiyar yan Shia suna da hadari fiye da yan kungiyar Boko Haram.
KU KARANTA KUMA: Abinda ya faru da matar shugaban hukumar shige da fice
Malam Ahmed ya bayyana hakan inda ya shaida a gaba hukumar shari’a akan binciken abunda ya faru tsakanin dakarun sojoji da wasu yan kungiyar Shia a watan Disamba 12 zuwa 14 a 2015.
Wasu kungiyar yan ta’addan Boko Haram a Arewacin maso gabashin Najeriya
Wani babbar sakatare kuma ya ce wanda, idan hukumomin Najeriya basu yi komai akan matsalolin yan Shia, abun mai tausayio zata ficewa a kasan. Inda Malam Ahmed yake ci gaba da bayaninsa, ya ce wanda akwai alaka tsakanin wani tsohon shugaban yan ta’addan Boko Haram mai suna Mohammed Yusuf (mai mutuwa) da kungiyar Shia, kafin suka tari da zama yan Boko Haram.
Sannan, yace wanda shugaban yan kungiyar Shia mai suna Ibrahim El-Zakzaky da tsohon shugaban kungiyar Boko Haram, suka yi abunda bata cikin addinin Musulunci.
Sannan kuma, Malam Ahmed ya bayyana wanda, kungiyar yan Shia sun fara da yi hanyoyin yan Boko Haram, wanda tana kan da kai hari da tsoro akan mutanen Najeriya gaba daya. Yace wanda mutane masu yawanci suke jin tsaro da yi shaida a gaban wani kwamishin Shari’a din saboda tsoron kungyar yan Shia.
The post Tona asiri: Yadda Shugaban Boko Haram ba taimoko ga Shugaban kungiyar yan Shia appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Read on NAIJ.COM.
