Добавить новость
ru24.net
World News in Dutch
Май
2016

Sakamakon gwamnatin Canji: Farashin litar guda man fetur ta koma Naira 145

0

 – Gwamnatin tarayya a karkashin mulkin jam’iyyar All Progressives Congress (APC) ta cire taimokon kudi akan man fetur inda ta fara da sayar da litar guda man a Naira 145

– Kafin an cire taimokon kudi aka sayar da man fetur na lita guda a Naira 87 inda al’ummar Najeriya suka say litar guda daya man fetur a Naira 200 a wasu gidajen man fetur

– An amince da hakan a Laraba, 11 ga watan Mayu

Shugaban kasa Muhammadu Buhari inda ya ranstar da Karamin ministan man fetur mai suna Dakta Ibe Kachikwu a Abuja a shekara da ya wuce

Ciren taimokon kudi akan man fetur ko ba za’a cire taimokon kudi akan man fetur, abinda ya kawo tattaunawa sosai ne tun Shugaba Muhammadu Buhari ya hau karagar mulki a Badi.

Wani Karamin ministan man fetur, Dakta Ibe Kachikwu, yace wanda dalilin da ya sa cire taimokon kudi akan man fetur, yana kan wanda mutanen Najeriya basu samu amfani acikin farashin Naira 87 na litar guda man fetur.

KU KARANTA KUMA:

Wani karami

Amma, kungiyar kwadago ta ce wanda, Ba tu yarda da karin kudin man ba, inda ta yi kira ga rassanta na jihohi da su kwana da shiri fara zanga-zanga. Sannan kuma ta kara da cewa kara kudin man rashin tausayi ne.

Karamin ministan man fetur Ibe Kachikwu ya bayyanawa manema labarai a yammaci yau cewa daga yanzu farashin litar man fetur ya koma naira 145. Mene ne ra’ayinku masu karatu?

The post Sakamakon gwamnatin Canji: Farashin litar guda man fetur ta koma Naira 145 appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Read on NAIJ.COM (Nigerian newspapers).




Moscow.media
Частные объявления сегодня





Rss.plus
















Музыкальные новости




























Спорт в России и мире

Новости спорта


Новости тенниса