Добавить новость
ru24.net
World News in Dutch
Май
2016

Rikici a jam’iyyar PDP: ku karanta abinda ke faruwa a wata jam’iyya

0

– Wasu jiga jigan jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP) da basu yarda da zaban Ali Modu Sheriff a matsayin shugaban jam’iyyar PDP ba, sun yi barazanar shirya nasu taron daban dana uwar jam’iyyar

– Sun kuma nuna rashin gamsuwar su da tsarin karba karba da jam’iyyar ta gabatar

Jiga jigan jam’iyyar PDP

A gabannin babban taron jam’iyyar PDP da za’a gudanar a ranar asabar 21 ga watan Mayu a Birnin Port Hacourt ne, wasu da basu yarda da a kara zaban Senator Ali Modu Sheriff a matsayin shugaban jam’iyyar PDP ba, sun yi barazanar raba jam’iyyar biyu.

KU KARANTA WANNAN:

Jaridar vanguard ta rawaito cewa, jiga jigan jam’iyyar ‘yan yankin arewa ta tsakiya, arewa maso kudu, kudu maso yamma da kuma nan basu gamsu da tsarin karba karba da jam’iyyar ta gabatar ba. Hakan ya biyo bayan taken taken shugaban jam’iyyar mai jiran gado da jigajigan jam’iyyar suka fuskanta.

A ra’ayin manyan jam’iyyar musamman wadanda suka kafa ta, Sanata Modu Sheriff ba shida cancantar ta zata zamar da shi shugaban jam’iyyar a wannan lokaci. kuma sun kara da cewa idan ya kafe akan tsayawa takarar mukamin a lokacin taron na su na kasa, tofa za’a samu rikici, wasu zasu janye jikin su, suyi nasu taron daban.

The post Rikici a jam’iyyar PDP: ku karanta abinda ke faruwa a wata jam’iyya appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Read on NAIJ.COM (Nigerian newspapers).




Moscow.media
Частные объявления сегодня





Rss.plus
















Музыкальные новости




























Спорт в России и мире

Новости спорта


Новости тенниса