Ku gano shugaban kungiyar gwamnoni gaba daya a ganon masara (hotuna)
– An saki wasu hotunan wani shugaban kungiyar gwamnoni a kasar Najeriya da kuma gwamnan jihar Zamfara mai suna Abdulaziz Yari
– Wani gwamna yana cikin gwamnoni daga yankin Arewacin Najeriya wadanda suke yi kokari da gyra koman bayan tattalin arzikin Najeriya saboda jihohinsu
– Gwamna Yari ya zo ganon masara inda ya duba abinda ya faru acikin gonan
Shugaban kungiyar gwamnoni a Najeriya da gwamna na jihar Zamfara, Abdulaziz Yari ya je duba wani ganon masara da wasu manoma a jiya, Laraba, 12 ga watan Mayu.
KU KARANTA KUMA: An kashe yan sanda guda biyu, inda yan daba sun kai hari
Idan ba za ku manta, Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya maimaita wanda zaya yi kokari duk da gyra aikin gona a Najeriya, inda mutanen Najeriya, ba zasu yi barci ba tare da abinci a cikinsu. Domin, a yanzu a kasar yan Najeriya suke sha wiya sosai saboda rashin abinci da yawa da koman bayan tattalin arzikin Najeriya.
Idan, al’ummar Najeriya suke sa karfinsu a aikin gona, yan Najeriya da yawa , ba zasu kuka ba abinci.
Wani gwamnan jihar Zamfara mai suna Abdulaziz Yari
Gwamna Abdulazz Yari da wani mutum inda ya duba wani masara
Wani gwamnan jihar Zamfara ya dariya inda ya sa wani masara a hannunshi
Anan, akwai wani shugaban kungiyar gwamnonin Najeriya da wani masara akan hannunsa
The post Ku gano shugaban kungiyar gwamnoni gaba daya a ganon masara (hotuna) appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Read on NAIJ.COM (Nigerian newspapers).