Добавить новость
ru24.net
World News in Dutch
Май
2016

Yaki da tsagerun Niger Delta: Kasar Ingila ta gargadi Shugaba Buhari

0

– Wani Ministan kasar Biritaniya akan harkokin kasashen waje mai suna Philip Hammond ya kira ga Shugaban kasa Muhammadu Buhari da samu mafita na yankin Niger Delta inda tsagerun Niger Delta suka fashe bututun man fetur

– Wani Minista ya gargadi Shugaba Buhari wanda idan ya fuskanta yan bindigan da dakarun sojojin, babbar matsala zata faruwa

– Minista Hammond yace wanda ya kamata Shugaba Buhari da yi kamar shugaban kasar daga Arewacin kasar wanda ba zai manta da yankin Niger Delta ba

Tsagerun Niger Delta

Phillip Hammond, wani Ministan kasashen wajen kasar Ingila yace wanda ya kamata Shugaba Muhammadu Buhari ya samu mafita mai gaggawa na matsalolin yankin Niger Delta, inda tsagerun Niger Delta suke fashe bututun man fetur

KU KARANTA KUMA:

Jaridar Vanguard ta rahoto wanda wani manyan ma’aikacin kasr Biritaniya ya maganta kan babbar damuwan Najeriya a jiya, Lahadi, 15 ga watan Mayu akan harka yankin tsaro wanda sun yi a tarayyar Najeriya, Abuja.

A halin yanzu, tsagerun Niger Delta, wata sabuwar kungiya, suke kai yankin hari, inda suke fashe bututun man fetur da sauran bututun mai da Gas.

Saboda fashe-fashen, akwai raguwa a mai wanda aka gyra a Naeriya, inda an kule matatun mai guda biyu.

Hukumar sojin Najeriya sun yi shella yaki akan yan bindigan Niger Delta, inda suke jadada wanda,  ba zasu rasa da aika sojin da yawa a yankin saboda hana tattalin arzikin kasar.

The post Yaki da tsagerun Niger Delta: Kasar Ingila ta gargadi Shugaba Buhari appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Read on NAIJ.COM (Nigerian newspapers).




Moscow.media
Частные объявления сегодня





Rss.plus
















Музыкальные новости




























Спорт в России и мире

Новости спорта


Новости тенниса