Добавить новость
ru24.net
World News in Dutch
Май
2016

Tallafin mai: Abinda wani tsohon shugaban majalisar dattawa ce game da jam’iyyar PDP da APC

0

– Shugaba Muhmmadu Buhari saboda wani Karamin Ministan man fetur mai suna Dakta Ibe Kachikwu ya sanad da cire tallafin mai a Alhamis, 12 ga watan Mayu inda al’ummar Najeriya zasu saye litar guda a Naira 145

– Kafin sanarwan yan Najeriya suka sayi man fetur litar guda a Naira 85

– Wani tsohon shugaban majalisar dattawa a kasar Najeriya da dan asalin jihar Benue kuma mai suna Sanata David Mark ya maganta kan bambancin tsakanin yan jam’iyyar adawa mai suna jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP) da wata jam’iyyar wanda take yi mulki mai suna jam’iyyar All Progressives Congress (APC)

“Yanzu al’ummar Najeriya sun gane bambancin dake tsakanin jam’iyyar PDP da APC. Sun gane cewa babu jam’iyyar da ta fi cancanta da su kamar PDP.

KU KARANTA KUMA:

Wani tsohon shugaban majalisar dattijan Najeriya mai suna Sanata David Mark

“Za mu yi kokarin ganin mun dawo Mulki a 2019 Kasancer mun gane Kura-kuranmu.” Inji tsohon shugaban majalisar dattawa, Sanata David Mark a wurin taron magoya bayan jam’iyyar PDP na yankin Arewa ta Tsakiya da aka gudanar a Abuja a karshen mako.

A rahoton jiya, Lahadi, 15 ga watan Mayu ne

The post Tallafin mai: Abinda wani tsohon shugaban majalisar dattawa ce game da jam’iyyar PDP da APC appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Read on NAIJ.COM (Nigerian newspapers).




Moscow.media
Частные объявления сегодня





Rss.plus
















Музыкальные новости




























Спорт в России и мире

Новости спорта


Новости тенниса