Добавить новость
ru24.net
World News in Dutch
Май
2016

Dalilin da ya sa na zama yar addinin Musulunci – Uwargidan gwamnan jihar Ogun

0

– Wata uwargidan gwamnan jihar Ogun ne Olufunsho Amosun

– Kafin ta zama Musulmiya, yar Kiristoci ne wanda take tafi Coci

– Amma a yanzu take yi Salla da mijinta, shine gwamnan jihar Ogun mai suna Sanata Ibikunle Amosun

Wani dan jarida mai suna Mahmud Isa Yola ya kawo rahoto wanda, uwargidan gwamnan jihar Ogun, Olufunsho Amosun ta labarta yadda ta samu kanta cikin musulunci bayan auren ta da gwamnan, Sanata Ibikunle Amosun.

Wata uwargidan gwamnan jihar Ogun mai suna Olufunsho Amosun

A cikin wata hira da jaridar Vanguard, uwargidan gwamnan ta ce “farkon wanda na fara bayyanawa aniya ta ta auren musulmi ita ce mahaifiyata. Farko sai ta fashe da kuka sannan ta tambaye ni ko na gayawa mahaifina wanda babban fasto ne na ce a’a.

“Amma a yau, mahaifiya ta da miji na sun zame mini manyan abokai. Wani lokacin mahaifiyata ta kan yi raha da maganar idan ta tuna.

KU KARANTA KUMA:

“Lokacin da na gayawa mahaifi na sai ya ce wannan abu ne na addu’a. Amma ni abunda na fahimta shine, miji na yana da matukar imani. Kuma na san miji na bai yi imani da komai ba sai Allah.”

Da aka tambaye ta ko mijin ta ya musuluntar da ita ne da karfi tsiya, uwargidan gwamnan sai ta kada baki tace: “Muna zaune cikin aminci kuma muna yin abu tare. Idan lokacin Sallah ya yi zan ce wa ‘ya’ya na su tashi maza su yi sallah. Su kuma sai suce momi me ya sa ke bakya sallah tare da mu, ko baban mu ba addinin kwarai yake bi bane.

Daga nan ne na zauna na yi tunani mai zurfi, cikin kankanin lokaci na fara sallah ni ma na zama Musulma. Sauran dogon labari ne amma ni na zabi musulunci,” inji Amosun.

The post Dalilin da ya sa na zama yar addinin Musulunci – Uwargidan gwamnan jihar Ogun appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Read on NAIJ.COM (Nigerian newspapers).




Moscow.media
Частные объявления сегодня





Rss.plus




Спорт в России и мире

Новости спорта


Новости тенниса
ATP

Оже-Альяссим обратился к фанатам после снятия с турнира ATP-500 в Роттердаме






Преподаватель из Оренбургской области стала победительницей Всероссийского конкурса Знание. Лектор

Петербуржцам рассказали, когда начнут строить метро до Ручьев

Глава «Динамо» Гафин пригласил клуб Криштиану Роналду на Братский кубок

Свыше 200 многоквартирных домов поставили на кадастр в Подмосковье за год