1. A yau ne, ake sa ran ci gaba da zaman da ake yi tsakanin gwamnatin tarayya da Kungiyar kwadago da nufin cimma matsaya kan karin kudin fetur da aka yi bayan da bangarorin biyu suka kasa Cimma yarjejeniya a zaman da suka yi a jiya Litinin, 16 ga watan Mayu daddare.
2. A halin da ake ciki yanzu, akwai baraka a tsakanin ‘ya’yan kungiyar kwadago inda wasu ke bayan gwamnati musamman bangaren kungiyar ma’aikatan hasken wutar lantarki yayin da bangaren shugaban kungiyar na kasa wato, Kwamared Ayuba Wabba ke adawa da matakin gwamnati.
Dakta Ibe Kachikwu
3. Haka kuma, majalisar wakilai ta roki shugabannin kungiyar kwadagon kan su janye shirinsu na fara yajin aiki inda majalisar Ta kafa wani kwamiti da zai shiga tsakanin bangarorin da abin ya shafa. A jiya Litinin ne, majalisar Ta gayyaci karamin ministan fetur, Dakta Ibe Kachikwu kafin daga baya hatsaniya ta barke a zauren bayan da ‘yan jam’iyyar PDP suka nuna adawa kan matakin.
4. Tuni kuma kungiyar kwadago reshen jihar Kaduna ta umarci ‘ya’yanta kan su fara yajin aiki gobe Laraba, 18 ga watan Mayu
5. A bangaren daya kuma, hukumar kididdiga Ta kasa Ta tabbatar da karuwar farashin kayayyaki da kashi 13.7 wanda ba a taba samun haka ba tun bayan shekarar 2010.
6. A dayan bangaren kuma, darajar takardar kudin Naira ta karu bayan ta fadi warwas a makon da ya gabata a kasuwar bayan fave sakamakon Karin kudin fetur. A yanzu, ana musayar Dalar Amurka daya akan Naira 345 sabanin Naira 361 Akan Dalar kasar Amurka a karshen makon da ya wuce.
This underwater city builder had me more emotionally invested in my corals than SimCity does in my human citizens, and you can try it at the next Steam Next Fest
Самый милый и жестокий шутер-рогалик AK-xolotl перенесли на Android
'The soundtrack to skate parks was punk rock music': Tony Hawk on the Tony Hawk's Pro Skater soundtracks, and how they shaped a generation of videogame skate kids
The Kingmakers system requirements show that the hardest part of running the game may be finding 80 GB free for the install
ОГРОМНЫЙ ПОЛИТИЧЕСКИЙ СКАНДАЛ: США И СССР ПОДГОТОВИЛИ СНОС...США. СЕНСАЦИЯ! Важные новости! В.В. Путин, Дональд Трамп, Илон Маск. Россия, США, Европа могут улучшить отношения и здоровье общества?!
Три ловушки, которые популярны у сотрудников ГИБДД и с которыми могут столкнуться автомобилисты в 2025 году
«Разговоры, в том числе с “Динамо”, были. Рассматриваю несколько вариантов». Карпин — о сборной России и своем будущем
Источник: Матвей Сафонов погасил весь долг по алиментам
«Защищал от расправы пленных»: сын Давида Самойлова — о жизни поэта, творчестве и солдатском прошлом
СЛЕДЫ НЕЙРО ИИ: СЕНСАЦИЯ В ДЕЛЕ ГРУППЫ ДЯТЛОВА: США И СССР ПОДГОТОВИЛИ СНОС...США. ОГРОМНЫЙ ПОЛИТИЧЕСКИЙ СКАНДАЛ. Новости! Россия, США, Европа могут улучшить отношения и здоровье общества?!
Источник: Матвей Сафонов погасил весь долг по алиментам
Кожаные косухи, панамы и квадратные бусы: в Москве по подиуму прошлись модные собаки
Кожаные косухи, панамы и квадратные бусы: в Москве по подиуму прошлись модные собаки
СЛЕДЫ НЕЙРО ИИ: СЕНСАЦИЯ В ДЕЛЕ ГРУППЫ ДЯТЛОВА: США И СССР ПОДГОТОВИЛИ СНОС...США. ОГРОМНЫЙ ПОЛИТИЧЕСКИЙ СКАНДАЛ. Новости! Россия, США, Европа могут улучшить отношения и здоровье общества?!
В Москве впервые с 2022 года сокращается число новостроек на котловане
Минстрой России провел сессию по повышению эффективности комплекса ЖКХ на конференции «Цифровая индустрия промышленной России»