Добавить новость
ru24.net
World News in Dutch
Май
2016

Yajin aikin kungiyar NLC: Abunda masu zanga-zanga suke yi a jihar Legas (hotuna)

0

Kungiyar Nigeria Labour Congress (NLC) suke fuskanta kalubale saboda shiga yajin aiki a yau, Laraba 18 ga watan Mayu

A jiya, Talata, 17 ga watan Mayu ne

Akan yajin aikin kungiyar NLC, membobin kungiyar NLC basu sa bakin daya ba, domin wasu yan kungiya suke son yajin aiki, inda sauran membobi basu son ba

Yan sanda wadanda suke hana zanga-zangar suna garin Fadeyi wanda tana a wani sashen titin Ikorodu da su tartwatsa masu zanga-zangan

A safiyar yau, Laraba, 18 ga watan Mayu ne wasu zanga-zanga sun shiga hana da kulle wurin Fadeyi a titin Ikorodu. Bayar da rahoto wanda sun kone tayar mota, inda suke tsayad da motoci.

KU KARANTA KUMA:

Ku duba wasu hotuna daga yajin aikin kungiyar NLC a titin Ikorodu da ke jihar Legas a kasa:

Akwai jami’an tsaro a titin Ikorodu dake jihar Legas saboda yajin aikin kungiyar NLC

Akwai wasu mutane acikin wata mota inda suka kalo masu zanga-zanga kan yajin aiki a titin Ikorodu dake jihar Legas a yau, Laraba, 18 ga watan Mayu

Anan, a wajen unguwar Fadeyi a gafen sashen titin Ikorodu

A sashen wani babban titi mai suna Ikorodu Road

motoci suna da yawa kan titin Ikorodu inda masu zanga-zanga suke ci gaba da zanga-zangar kan yajin aiki a yau

The post Yajin aikin kungiyar NLC: Abunda masu zanga-zanga suke yi a jihar Legas (hotuna) appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Read on NAIJ.COM (Nigerian newspapers).




Moscow.media
Частные объявления сегодня





Rss.plus
















Музыкальные новости




























Спорт в России и мире

Новости спорта


Новости тенниса