Добавить новость
ru24.net
World News in Dutch
Май
2016

Yan bindiga sun kai gidan yan sanda farma, ku karanta abunda ya faru da yan sanda 2

0

– Wasu yan bindiga wadanda ba’a san su ba sun  kai gidan yan sanda ta unguwar Osara dake karamar hukumar Adavi dake jihar Kogi a Arewacin kasar farma  a safiyar yau, Alhamis, 19 ga watan Mayu

– Wani jami’i mai hudda da jama’a na hukumar yan sanda ta jihar Kogi mai suna Willy Aya ta bayyana wanda ma’aikatan yan sanda guda biyu wadanda sun samu rauni suke samu jinya a wani Asibiti

– Yan bindigan sun gudu da bindigogi da makamai inda sun saki wadanda suna cikin kurkuku

Tutar hukumar yan sandan Najeriya

Yan bindiga kimanin 12 wadanda ba’a san sub a, sun mamaye gidan yan sanda ta unguwar Osara dake karamar hukumar Adavi a jihar Kogi a yau, Alhamis 19 ga watan Mayu da safe.

Bayar da rahoto wanda yan bindigan sun kashe yan sanda guda biyu, inda sauran biyu wanda sun raunata, suke samu lura a Asibitin Tarayya dake garin Lokoja, wani babban birnin jihar Kogi.

Jaridar The Nation ta rahoto wanda, yan bindigan sun kai wani gidan yan sandan farma misalign karfe biyu da dare, inda suka halbe sosai.

KU KARANTA KUMA:

Rahotanni suke cewa wanda bayan yan bindigan sun shiga gidan yan sandan, sun motsa ma’ajiyar makamai, inda sun gudu da bindigogi da makamai. Bayar da rahoto wanda, sun rushe gidan fursunonin, inda sun saki wadanda ana tsare.

Kuma, an wai wanda masu laifin sun kone wata mota cikin gidan yan sandan. An bayyana wanda yan bindigan suka yi aiki misalin sa’o’i biyu, inda ba wani jami’an tsaro da su fuskanta su.

The post Yan bindiga sun kai gidan yan sanda farma, ku karanta abunda ya faru da yan sanda 2 appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Read on NAIJ.COM (Nigerian newspapers).




Moscow.media
Частные объявления сегодня





Rss.plus
















Музыкальные новости




























Спорт в России и мире

Новости спорта


Новости тенниса