Wenger ya yaba tare da fara neman dan kwallon Leicester
Arsene Wenger ya yaba tare da fara neman dan kwallon kulob din Leicester
Mai horar da kungiyar Arsenal Arsenw Wenger ya yaba ma dan kwallon tsakiyar kulob din Leicester N’Golo Kante tare kuma da zafafa neman dan wasan. Wata majiyar kuma ta ruwaito cewar kulob di PSG ma yana neman dan wasan.
KU KARANTA: An zargi NAFDAC kan shigowa da Tumatur na gwangwani
Shidai dan wasan ya samu yabo ne daga mutane masu sha’awar kwallon kafar saboda rawar da ya taka a kulob din nasa. Jaridar The Sun dake a Birtaniya ta ruwaito cewar Wenger din yasa so ya siyo dan wasan daga kulub din nasa.
The post Wenger ya yaba tare da fara neman dan kwallon Leicester appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Nigerian newspapers.