Добавить новость
ru24.net
World News in Dutch
Июнь
2016

Shugaba Buhari, Ka Sakar min Mijina

0

 Uwargida Muturu ta mika kokon baran tag a Shugaba Buhari day a taimaka wurin ganin an sakan mata mijin ta.

Jaridar Vanguard ta ruwaito cewa Matar tana cikin hawaye a sa’ilin da take bada labarin yadda aka dauke Mijin nata makonni biyu da suka wuce.

Ita dai Uwargida Muturu itace Shugaban Otel din ‘Framut Hotel’ da ke garin Bomadi, a Karamar Hukumar Bomadi, Jihar Delta. Ta bayyana cewa Sojoji ne suka diran ma Otel din a inda suka yi awon gaba da shi. “ a ranar 8 ga watan yuni 2016 ne wasu gungun Sojoji suka diran ma Otel din mu kimanin karfe 2 na dare, inda suka tafi da Mijina ala tilas, hakan ne yasa mu iyalinsa muka shiga cikin dimuwa dab akin ciki.” .

Matar ta kara rokar Shugaban Kasa day a taimaketa, saboda ta je har barikin Sojojin da ake tsare da Mijin na ta, amma hakar ta bai cin ma ruwa ba. A saboda haka Uwargida Muturu ta bukaci Hukumar Soji da ta bayyanar da inda suka kai mata Mijin ta kum su bada kwararan hujjan tafiya das hi, a karshe ta bukaci da su kais hi kotu idan suna kallon sa a mtasayin mai laifi ne.

The post Shugaba Buhari, Ka Sakar min Mijina appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Nigerian newspapers.




Moscow.media
Частные объявления сегодня





Rss.plus
















Музыкальные новости




























Спорт в России и мире

Новости спорта


Новости тенниса