Добавить новость
ru24.net
World News in Dutch
Июль
2016

ISIS ta fille kawunan shahararrun yan wasan kwallo 4

0

Yan wasan kwallon kafa hudu ne suka rasa rayukansu a hannun yan kungiyar ta’adda wato ISIS ta hanyar fille kawunan su.

daya daga cikin wanda aka kashe

ISIS din ta zargi yan wasanne da laifin liken asirin, a bainar jama’a dai ISIS ta fille kawunan nasu sa’annan kuma tayada kisan gillan a shafinta na yanan gizo.

Kungiyar ta’addan tayi ikirarin cewa yan kwallon da suka hada da Osama Abu Kuwaiti, Al Shuwaikh Ihsan, Nehad da kuma Ahmed Al Hussen Ahawakh da suke taka leda a kungiyar kwallo ta Al-shabab cewa yan liken asiri ne. daga bisani kuma ta yada kisan gillan a shafinta na yanan gizo bayan kammal kisan a bainar jama’a

Tun abaya ne dai ISIS ta hana duk wani irin wasan motsa jiki a garin Raqqa tun bayan kama garin da tayi shekaru 2 da suka wuce. Idan za’a iya tunawa ISIS ta taba kai wa wasu magoya bayan kungiyar kwallon kafa ta Realmadrid hari a lokacin da suke cikin murnan lashe gasan cin kofin zakarun nahiyar turai da Realmadrid din tayi a watan mayu da ya gabata.

The post ISIS ta fille kawunan shahararrun yan wasan kwallo 4 appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Nigerian newspapers 24/7.




Moscow.media
Частные объявления сегодня





Rss.plus
















Музыкальные новости




























Спорт в России и мире

Новости спорта


Новости тенниса