Добавить новость
ru24.net
World News in Dutch
Июль
2016

Wani ya shiga shafin Email dina ya nema £120,000-Eminike

0

  -Eminike ya saka takarada da wani dan danfara ya shiga shafinsa na Email yana kokarin dan fara ta har kimanin £120,000 daga asusun ajiyarshi.                

– Ya bayyana wadanda suka yi haka a matsayin wawaye.                                 

 -Yace an so a danfare ni har kusan kimanin £120,000.            

Emmanuel Emenike

                          

Tsohon dan wasa na gaba na super eagle Emmanuel Emenike ya sanar da cewa yan danfara sunyi amfani da shafinsa na Email. Kamar yadda dan shekara 29 ya bayyana wani ya shiga shafinsa na email din ya nemi banki da nake amfani da shi da ya aika mashi da bayanai akan ajiya ta a matsayin Emnike zai samu sakon saka kudin.

Sai dai dan wasan na Fernabahce ya gano  danfarar da ake son mai har ta kimamnin £120,000,har yaje ya magance matsalar.

KU KARANTA : Paul Le Guen ne sabon kocin Super Eagles na Najeriya

Emnike yayi amfani da Istagram dinshi dan ya bayyana ma duniya abin da ya faru ,Emenike ya koma kungiyarshi ta Fernabahce bayan aronshi da aka kai kungiyar west ham. Emnike ya jefa kwallo 9 a raga a wasa 15 da ya doka ma kungiyar Al Ain UAE,kafin komawa kungiyar West ham a january.

Ya doka wasa a gasar premier in da ya zura kwallo 2 a wasar FA cup da West ham ta doka da Black burn inda aka tashi 5-1.

 

The post Wani ya shiga shafin Email dina ya nema £120,000-Eminike appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Nigerian newspapers 24/7.




Moscow.media
Частные объявления сегодня





Rss.plus
















Музыкальные новости




























Спорт в России и мире

Новости спорта


Новости тенниса