Добавить новость
ru24.net
World News in Dutch
Июль
2016

Yan bindiga sun dau alwashin zasu cigaba dai kai hare hare

0

–Kungiyoyin ‘yan bindiga 3 sun soki mataimakin shugaban kasa

–Mataimakin Shugaban kasan ya tuhume su da laifin kasancewa sanadiyar kalubalen da tattalin arzikin kasa ke fuskanta

–Yan bindigan sun ce,ai kamata yayi Osinbajo ya baiwa Shugaban kasa akan rashin adalcin da ake ma yankin Neja Delta.

farfesa yemi osinbajo

Jaridar Punch ta bada rahoton cewa kungiyoyin yan bindiga daban daban guda 3 masu suna the Delta Volunteers, Niger Delta Peoples Liberation Movement, da Bakassi Freedom Fighters, sun soki mataimakin shugaban kasa ,Farfesa Yemi Osinbajo, akan maganar da yayi na cewa ‘yan bindigan na fada ne domin aljihunsu.

Osinbajo ya fadi hakan ne a wata lakca da ya gabatar a jami’ar Elizade a Jihar Ondo, ya tuhumce yan bindigan cewa sune sanadiyar dukufewan tattalin arzikin Najeriya. Kungiyoyin ‘Yan bindigan sun ce,ai kamata yayi Osinbajo ya baiwa shugaban kasa akan rashin adalcin da ake ma yankin Neja Delta. Kungiyoyin yan bindigan sun soki Shugaban kasa Muhammadu Buhari a wata jawabi akan Maganan da Buhari yayi.

Sun kara da cewa yan yankin Neja Delta sun gaji da rashin adalcin da zaluncin da gwamnatin tarayya ke ma kabilu maras rinjaye a kasan.  Saboda haka, yan bindigan sun sha alwashin sai sun cigaba da kai hare haren kafufuwan mai,kuma suna kira ga ma’aikatan sun bar wuraren aikin saboda tsaron su idan suka kawo hari.

KU KARANTA : Tsagerun Neja Delta sun sake fasa wani bututun mai

Kakakin kungiyar Tsagerun Neja Delta, Birgediya Janar Mudoch Agbinibo,  ya bayyana hakan a cikin wata jawabi.

Yace : “Misalin karfe 7:30 na yamma, kungiyar Tsagerun neja Delta sun fasa bututun man kamfanin ExxonMobil Qua Iboe 48 . wai shin yaushe kamfanonin man kasasahen waje zasu ji Magana ne,mun ce ba fitar da mai.

The post Yan bindiga sun dau alwashin zasu cigaba dai kai hare hare appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Nigerian newspapers 24/7.




Moscow.media
Частные объявления сегодня





Rss.plus
















Музыкальные новости




























Спорт в России и мире

Новости спорта


Новости тенниса