Добавить новость
ru24.net
World News in Dutch
Июль
2016

Arsenal sun amince su bada Giroud don sayen dan kasar Argentina

0

Wani shahararren dan jarida dan kasar Italiya Gianluca Di Marzio ya ruwaito cewa kungiya Arsenal ta shirya tsaf don bayar da Olivier Giroud tare da karin kudi don su sawo Gonzalo Higuain a wannan kasuwar cinikayyar

A baya dai wakilin Higuain din ya bayyana cewa dan kwallon ba zai sabunta kwantaragin sa ba da Napoli. Shi dai dan wasan gaban na Napoli ya zura kwallaye 36 a kakar wasannin da ta gabata.

Amma duk da haka kanin wakilin nasa Nicolas ya ce: “Musabbabin zuwan mu nan shine cin kofin zakarun turai, amma kungiyar tana tayin kasa a gwuiwa. Duk da muna da damar da zamu iya cewa a dakatar da kwantaragin, to amma ba zamuyi hakan ba a maimakon hakan zamu tsaya muja har ta kare”.

Dan jaridar kuma ya kara da cewa mai horarwar na kungiyar Arsenal Arsen Wenger yana da sha’awar dan wasan don yana so ya kara karfin masu buga masa gaba. Dan jaridar ya cigaba da cewa akwai kyakkyawan zaton cewa Arsenal su sayi dan wasan kwallon mai shekara 29 idan dai har suka nema.

The post Arsenal sun amince su bada Giroud don sayen dan kasar Argentina appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Nigerian newspapers 24/7.




Moscow.media
Частные объявления сегодня





Rss.plus
















Музыкальные новости




























Спорт в России и мире

Новости спорта


Новости тенниса