Добавить новость
ru24.net
World News in Dutch
Июль
2016

A Karanta wasika zuwa ga Buhari

0

Daga Edita: Chikin masu karanta Naij.com mai suna Chidi Val, ya rubuta ma shugaba Muhammadu Buhari wasika wadda kowa zai iya karantawa.

Yana yaba mulkin shugaban, yana kuma bashi shawara da ya maida hankali cikin shekarar sa ta biyu ya ga cewa tattalin arzikin kasar ya habaka. A cikin wasikar, ya tabo kama mutane da EFCC ke yi yana alakanta rigingimun tsagerun Neja Delta, ‘yan rajin Biafra da Fulani makiyaya a kan haka. Ya kare da cewa har ma’aikata ma kuka suke yi.

The post A Karanta wasika zuwa ga Buhari appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Nigerian newspapers 24/7.




Moscow.media
Частные объявления сегодня





Rss.plus
















Музыкальные новости




























Спорт в России и мире

Новости спорта


Новости тенниса