-Jurgen Klopp baya ganin yiyuwar zaman Mario Balletolli a liverpool.
-Kocin Yace za’a sai da dan wasan na gaba,amma sai ya dawo daa kwallonsa.
-Ballotelli yayi wasar kakar bara a kungiyar Ac Milan a matsayin aro inda yajefa kwallo 1 a raga.
Mario Balotelli
Kocin Liverpool Jurgen Klopp yace Mario Ballotelli ya kamata ya bar kungiyar da ya cimma burinsa na zama babban dan wasa a duniya. Klopp ya kara bayyan cewa akwai kungiyoyi daa yawa da ke son sayen dan wasan na gaba amma yana bukatar da wowa da kwallonsa Kafin sayar da shi.Dan shekara 25 ya tafi kungiyar Ac Milan a matsayin aro a kakar wasa ta bara inda ya jefa kwallo 1 kacal,duk da ke yayi fiye da watan ni 3 yana jinyar raunin da ya samu,Amma Klopp baya ganin yiyuwar dan wasa ya cigaba da wasa a anfield. Duk da haka dan asalain Germany yana fatar ya taimaka mai dan ya dawo daa wasarshi da kyau kafin zuwa wata kungiyar inda ake tsammanin shi ya zama haziki abinkoyi.
Klopp yace “Tunda ya dawo nan,yaa zamaa mai kwazo kuma bazan iya fadin wani abu akasin haka akanshi ba,Koin ya bayyana cewa be kamata ace Balotelli be samun isasshen lokacin wasa ba, kwazonshi ya dace ace yana samun damar lokacin isasshe na taka leda da yawa,Mun so Mario ya koma kamar yadda yake kafin ya samu rauni dan har yaanzu yana da kware kuma babu shakku akan haka.
Lokacin da muke motsa jiki da suran shirye shirye yana kokari matuka,amma abin damuwar samun damar inda ze nemi doka wasar shiyasaa muke neman mafita,lokacine da ya da ce mu zartar da abin da ya dace kuma mu taimka ma Mario ya dawo da wasansa si muga abind ze faru gaba. Ballotelli ya tafi Liverpool daga Ac miln 2014,inda ya zura kwallo 1 a wasa 16 da ya dokar a kakar wasan da yaje,inda midashi Sansiro a matsayin aro. Ballotelli wanda ya doka wasa 16 a Liverpool 2014-2015 kafin ya koma Ac milan aro, yana da sauran kwantaragi da kungiyar Liverpool har zuwa Juni 2018.
«Краснодар» и московское «Динамо» проведут сегодня первые матчи в Кубке России
Легкоатлеты из Мордовии показали лучшие результаты мирового сезона на международных соревнованиях в Москве
В День парашютиста героем рубрики «Знай наших» стал сотрудник вневедомственной охраны столичного главка Росгвардии младший лейтенант полиции Александр С.
Чемпионат по военно-спортивному многоборью среди росгвардейцев завершился в Грозном