Добавить новость
ru24.net
World News in Dutch
Июль
2016

Kocin Premier League Ze Zama Mai Horar Da Kasar Ingila  

0

– Sam Allardyce ze zama sabon mai horarwa na Ingila                                

 -Kocin Sunderland anriga angama mai tambabyoyi daga masu zartar da hukuncin kwallo ta Englnd FA.                

Sam Allardyce

 

Mai horarwar Sunderland,Sam Allardyce an bashi dama daga kungiyar black cat da yaje yayi magana da FA ta England dan smun kujerar zama mai horar da kasar. Dan shekara 61 ana jita-jitar ze cigaba da aikin Roy hodson bayan an kori kasar daga Euro 2016 a france.

Kwamitin mutum 3 na England FA har sun riga sun gama mai tambayoyi,kuma ana tsammanin tsohon kocin West ham shi ze ja ragamar horar da kasar England.

Allardyce wanda ya tsirar da kungiyar  Sunderland daga fadawa gurbin gajiyayyu daga wasannin karshen kakar bara 2015/2016 na kofin premier.

KU KARANTA : Chelsea Sun yarda da Biyan kudin Dan Wasan Leceister city

Kafafen sadarwa sun ta kawo jita-jita Kocin Bounermouth Eddie Howe ko tsohon kocin England Glenn Hoddle ko Kocin Arsenal Arsene Wenger ko Kocin USA Jurgen Klinsman su jagoranci horar da kasar. Kasar Iceland ta kori England a round 16 na Euro 2016,Bayan ciresu ba dadewa Roy Hodson ya aje aikin horarwa da yayi har na tsawon shekara 4.

The post Kocin Premier League Ze Zama Mai Horar Da Kasar Ingila   appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Nigerian newspapers 24/7.




Moscow.media
Частные объявления сегодня





Rss.plus
















Музыкальные новости




























Спорт в России и мире

Новости спорта


Новости тенниса