Добавить новость
ru24.net
World News in Dutch
Июль
2016

West Ham kuma babu inda zani – Payet.    

0

    -Payet yace yana da tabbacin Kashi Dari na zama a west ham, inda ya karyata duk wani cece kuce da ake yadawa na barinsa kungiyar.                                        

   -Ya kara da cewa yanaso yayi wasa a Olympic Sitadiyom, wato sabuwar filin wasan kulob din dazasu fara wasa a wannan shekaran.                                        

  – Payet yace yana kyaunar magoya bayan kungiyar ta West Ham.          

Payet Dimitri

                                      

Dan asalin kasar faransan yadai baiyana cewar babu inda zaije bayan da aka kammala gasar yuro ta shekaran 2016, Dimitri Payet inda ya karyata jita jitan da ake yadawa na barinsa kungiyar ta west ham.

Wannan ya biyo bayan bayanin da yayi nacewar bar kungiyar tasa dake yammacin landan ba. Acewar Payet din yananan daram a kungiyar tasa ta west ham din.

Inda yayi hira da the sun, yace ” Ina sane da masu bukatar sayana, amman na hambarar da bukatun su, saboda inason west ham.Muna kuma buga wasa Mai kyau saboda haka inaso nayi wasa a Olympic Sitadiyom. Ina nan daram a west ham saboda inason kulob din.

KU KARANTA: Hukumar FIFA za ta taimakawa NFF ta Najeriya

Payet dai ya taimaka ma kungiyar ta west ham a gasar premier league din da aka gama inda suka zo na bakwai a teburin. Sakamakon kokarin da dan wasan yayi a premier league din data wuce dakuma yuro din wannan shekarar da aka gama, kulob da dama suna zawarcin sa, inda yace babu inda zaije.

Dan kasar faransan ya Cima kungiyar tasa kwallaye 9 inda kuma ya bada kwallaye 12 akaci a gasar premier league din data wuta.

 

 

The post West Ham kuma babu inda zani – Payet.     appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Nigerian newspapers 24/7.




Moscow.media
Частные объявления сегодня





Rss.plus
















Музыкальные новости




























Спорт в России и мире

Новости спорта


Новости тенниса